VIDEO: Yamu Baba – Maza A Dajin Sambisa

0 1,001

Mawakan barkwancin nan da ake yayi wato Ibrahim Yamu Baba (Angon Sambisa) mai wakar Sambisa tareda abokiyar Barkwancin tasa wato Zainab Usman (Amaryar Sambisa) sun zo mana da sabuwar waka ta barkwanci mai suna “Maza A Dajin Sambisa”.

Kamar kullun, kamfanin shirya fina-finai da wakokin barkwanci na 3SP International da ke garin Jos ne ya dauki nauyin kawo mana wannan waka, sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan.

Kalli faifan bidiyon daga kasa domin nishadi.

Leave A Reply

Your email address will not be published.