VIDEO: Yamu Baba ft. Zainab Sambisa – Marka Mai Tuwo

0 1,587

Mawakan barkwancin nan wato Yamu Baba tareda abokiyar Barkwancin tasa Zainab Sambisa sun zo mana da sabuwar waka mai taken “Marka Mai Tuwo”.

Kamfanin shirya fina-finai da wakokin barkwanci na 3SP International dake garin Jos ne ke daukar nauyin kawo mana wadannan wakoki domin nishadi.

Sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan kamar kullun.

Kalli faifan bidiyon daga kasa domin nishadi da bandariya.

Leave A Reply

Your email address will not be published.