VIDEO: Yamu Baba ft. Zainab Sambisa – Kishiyar Sambisa 2

0 1,797

Mawakan barkwancin nan da ake yayi wato Ibrahim Yamu Baba tareda abokiyar barkwancin tasa Zainab Sambisa da kuma bakuwar fuska me suna Jamila Zanzan sun zo mana da sabuwar waka dan bandariya me taken “Kishiyar Sambisa 2”.

Kamar kullun, kamfanin shirya fina-finai da wakokin barkwanci na 3SP International da ke garin Jos ne ya dauki nauyin kawo mana wannan waka.

Sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan kamar yadda aka saba.

Kalli faifan bidiyon daga kasa domin kasha dariya.

Leave A Reply

Your email address will not be published.