VIDEO: Yamu Baba ft. Maryam Fashion – Matar Soja

0 1,276

Mawakin barkwancin nan wato Yamu Baba tareda Maryam Fashion sun zo mana da sabuwar waka mai taken “Matar Soja”.

Kamfanin shirya fina-finai da wakokin barkwanci na 3SP International dake garin Jos ne ke daukar nauyin kawo mana wadannan wakoki domin nishadi.

Sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan kamar kullun.

Kalli faifan bidiyon daga kasa domin nishadi da bandariya.

Leave A Reply

Your email address will not be published.