VIDEO: Yamu Baba (Angon Sambisa) – Wuff

0 1,730

Mawakin barkwancin nan wato Yamu Baba (Angon Sambisa) yazo mana da sabuwar waka mai taken “Wuff” ma’ana ka aure.

Kalmar “Wuff” dai kalmace da hausawa ke amfani da ita dan nuna cewa anyi aure.

Kamfanin shirya fina-finai da wakokin barkwanci na 3SP International dake garin Jos ne ke daukar nauyin kawo mana wadannan wakoki domin nishadi.

Sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan kamar kullun.

Kalli faifan bidiyon daga kasa domin nishadi da bandariya.

Leave A Reply

Your email address will not be published.