VIDEO + AUDIO: Yamu Baba ft. Zainab Sambisa – Sai Ka Sakeni

0 1,456

Mawakan barkwancin nan da ake yayi wato Ibrahim Yamu Baba (Angon Sambisa) mai wakar Sambisa tareda abokiyar Barkwancin tasa wato Zainab Usman (Amaryar Sambisa) da kuma Maryam Sambisa sun zo mana da sabuwar waka me bandariya mai taken “Sai Ka Sakeni”.

Kamar kullun, kamfanin shirya fina-finai da wakokin barkwanci na 3SP International da ke garin Jos ne ya dauki nauyin kawo mana wannan waka, sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan.

Kalli faifan bidiyon daga kasa ko kuma ka sauke Audio idan ka danna Download Audio.

Leave A Reply

Your email address will not be published.