VIDEO: Ali Jita – Call On Me (Official Video)

0 1,516

Ali Jita Call On Me Video

Shahararren fasihin mawakin hausar nan mai daddadar murya kuma zakin waka wato Ali Jita ya saki video din wakarshi mai suna “Call On Me”.

Ali Jita yayi wannan Kyakkyawar Video tareda Hadiza Gabon, Video din ta samu kyakyawan aiki daga Babban Director wato Tj Omori AKA Boy Director.

Kalli faifan bidiyon wakar daga kasa ko kuma ka danna Download Audio dan safke Audio din wakar a cikin wayarka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.