DOWNLOAD VIDEO + AUDIO: Lsvee – Akwai Dalili (E Get Why)

0 1,001

Sabon mawakin Hausa hip-hop dinnan dake tasowa wato Lsvee wanda ake kira da Mama’s Boy ya saki sabuwar wakarshi tareda video din wakar mai suna “Akwai Dalili (E Get Why)”.

Lsvee dai a baya yayi waka da irinsu Dj Ab, Lil Prince, Ovizta, Teeswagg, Abba Sboy da dai sauransu.

Kalli faifan bidiyon wakar daga kasa ko kuma ka danna Download Audio dan safke Audio din wakar a cikin wayarka cikin sauki.

Leave A Reply

Your email address will not be published.