DOWNLOAD MUSIC: Sani Liya Liya – Alhajin Allah

0 1,599

Shahararren mawakin Hausar nan me rera wakokin barkwanci wato Sani Liya Liya ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Alhajin Allah”.

Sani Liya Liya dai dan asalin jihar Gombe ne kuma ya shahara gurin yin wakokin barkwanci.

Wakokinsa ne kamfanin 3SP dake garin Jos ke maidawa a faifan bidiyo wanda Yamu Baba da Zainab Sambisa ke hawa a karkashin jagoranci Director Abubakar S. Shehu.

Saurari wannan waka mai suna “Alhajin Allah” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.