Naziru Sarkin Waka ya saki wakar da yayi ma Labarina Series Film na tashar Arewa24 tare da Nafisa Abdullahi (Sumayya).
Kamar yadda kuka sani Labarina Series Film ne wanda tashar Arewa24 ke kawo maku duk sati ranar Litinin da karfe 8:00PM na dare.
Aminu Saira ya shirya film din daga Saira Movies.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.
The king of musicians
Support 💯
Yaushe sarkin waka zai yi releasing na wakar ka wace nafisa ta Kai wa lukuman