DOWNLOAD MUSIC: Nazifi Asnanic – Wakar Labarina Series

0 2,481

Shahararren mawakinnan wato Nazifi Asnanic ya saki wakarsa ta Labarina Series Film na tashar Arewa24.

Wannan waka ta Labarina Series dai tayi dadi sosai saboda mawakin ya natsu sosai sannan ya rera wakar.

Kamar yadda kuka sani Labarina Series Film ne wanda tashar Arewa24 ke kawo maku duk sati ranar Litinin da karfe 8:00PM na dare.

Aminu Saira ya shirya film din daga Saira Movies.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.