DOWNLOAD MUSIC: Isah Ayagi – Tuna Da Alkawari

0 976

Isah Ayagi mawakin soyayyar nan mai tasowa yazo mana da sabuwar waka mai taken “Tuna Da Alkawari”.

Wannan waka “Tuna Da Alkawari” itace wakarsa ta farko a wannan sabuwar shekara ta 2021.

Isah Ayagi dai dan asalin Kano State ne wanda aka haifa a unguwar Ayagi wadda ke karamar hukumar Dala dake Kano, wannan shine takaitaccen tarihin mawaki Isah Ayagi.

Saurari wannan waka ta “Isah Ayagi” mai suna “Tuna Da Alkawari” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.