DOWNLOAD MUSIC: Isah Ayagi – So Aso Ka

0 888

Isa Ayagi

Isah Ayagi mawakin soyayyar nan mai tasowa ya rera waka domin masoya mai taken “So Aso Ka”.

Isah Ayagi dai dan asalin Kano State ne wanda aka haifa a unguwar Ayagi wadda ke karamar hukumar Dala dake Kano, wannan shine takaitaccen tarihin mawaki Isah Ayagi.

Saurari wannan waka ta “Isah Ayagi” mai suna “So Aso Ka” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.