DOWNLOAD MUSIC: Hamisu Breaker – Yadda Kunne Yaji

0 2,509

Mawakin Soyayyar nan wanda tauraronsa ke haskawa wato Hamisu Breaker na Amjad Records ya sake zo mana da wata sabuwar waka mai suna “Yadda Kunne Yaji”.

Wannan karon ma kamar kullun itama wakar ta masoya ce Hamisu Breaker yayi.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.