DOWNLOAD MUSIC: Hamisu Breaker – Masoyi Majinyaci

0 2,979

Mawakin Soyayyar nan wanda tauraronsa ke haskawa wato Hamisu Breaker Dorayi na Amjad Records yazo mana da sabuwar waka mai suna “Masoyi Majinyaci”.

Wannan waka ta masoya mai taken “Masoyi Majinyaci” ta samu aikin Producer Kasheepu wanda shine Manager din Hamisu Breaker Dorayi kuma CEO na Amjad Records.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.