DOWNLOAD MUSIC: Aminu Ala – Sabon Sarkin Zazzau

0 2,325

Shahararren Mawakin Hausar nan wanda yayi fice gurin iya yin wakar tsantsar Hausa wato Aminu Abubakar Ladan (Alan Waka) ya saki wakar Sabon Sarkin Zazzau wato Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli.

Aminu Ala yayi wannan waka don taya murna ga Sabon Sarki Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli a matsayin sarkin Zazzau na 19.

Kalli faifan bidiyon wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download domin sauke Audio din wakar a cikin wayarka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.