DOWNLOAD MUSIC: Ali Jita – Soyayya Ruwan Zuma

0 1,212

Fasihin mawakin hausar nan wato Ali Jita ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Soyayya Ruwan Zuma”.

Wannan waka ta Soyayya na daya daga cikin wakokin sabon Album dinda Ali Jita ya saki mai suna “Call On Me”, kuma shine Album dinshi na farko a wannan shekarar ta 2020.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.