DOWNLOAD MUSIC: Ali Jita – Mai Waka

0 1,815

Shahararren mawakin hausar nan mai daddadar murya kuma zakin waka wato Ali Jita ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Mai Waka”.

Wannan waka mai taken “Mai Waka” itace wakarsa ta farko a wannan sabuwar shekara ta 2021.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.