DOWNLOAD MUSIC: Ado Gwanja – Mamar Mamar

0 1,196

Mawakin hausar nan wanda ya shahara gurin yin wakokin biki da mata keso wato Ado Gwanja ya saki sabuwar waka mai suna “Mamar Mamar”.

Kamar yadda kuka sani Ado Gwanja dai yanzu tauraronsa na haskawa inda zakaga cewa gurin biki da gala wakokinsa ake yayi.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke wakar a cikin wayarka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.