DOWNLOAD MUSIC: Adam A Zango – Zo Gani So Bani

0 686

Adam A Zango wanda wasu ke kirada Usher ko kuma Gwaska ya sake zo mana da sabuwar wakarshi mai suna “Zo Gani So Bani”.

Kwana biyu da sakin daddadar wakarshi shidda Fresh Emir mai suna “Kulle”.

Ga alamu dai Adam A Zango yayi ma wannan shekarar ta 2020 tanadin wakoki masu zafi daga White House Family.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.