DOWNLOAD MUSIC: Adam A Zango – Manyan Mata

0 1,100

Mawakin hausar nan wato Adam A Zango wanda wasu ke kirada Usher ko kuma Gwaska ya sake zo mana da sabuwar wakarshi mai suna “Manyan Mata”.

Ga alamu dai Adam A Zango yayi ma wannan shekarar ta 2020 tanadin wakoki masu zafi daga White House Family.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.