DOWNLOAD MUSIC: Adam A Zango ft. Fresh Emir – Kulle

0 1,197

Tauraron Kannywood Adam A Zango wanda wasu ke kirada Usher ko kuma Gwaska ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Kulle” tareda Fresh Emir wato Aku Mai Bakin Magana.

Mawakan sunzo da sabon salo a wannan wakar kuma tayi dadi sosai gurin kidin wakar.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.