AUDIO + VIDEO: Adam A Zango – Arewa Na Kuka

0 1,439

Adam A Zango - Arewa Na Kuka

Tauraron Kannywood dinnan kuma mawakin Arewa wanda yayi fice wato Adam A Zango wanda wasu ke kirada Usher ko kuma Gwaska ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Arewa Na Kuka”.

Mawakin yayi wannan wakane dan nuna damuwarshi akan abubuwan takaici dake faruwa a Arewa, wanda suka hada da rashin tsaro, garkuwa da mutane da dai sauransu.

Kalli faifan bidiyon wakar daga kasa ko kuma ka danna Download domin sauke Audio din wakar a cikin wayarka.

Leave A Reply

Your email address will not be published.