ALBUM: Ali Jita – Call On Me

0 1,713

Fasihin mawakin hausar nan wato Ali Jita ya saki sabon Album dinshi wanda yayi ma lakabi da suna “Call On Me”.

Wannan Album mai suna Call On Me yana dauke da wakoki guda bakwai (7), wakoki shidda daga ciki shi kadai yayi su amma ta bakwai din yayi ta tareda Dj Ab.

Sauke wakokin Album din daga kasa:

1. Download Ali Jita – Call On Me

2. Download Ali Jita ft. Dj Ab – Royal Love

3. Download Ali Jita – Never

4. Download Ali Jita – Soyayya Ruwan Zuma

5. Download Ali Jita – Nagode

6. Download Ali Jita – Hustle

7. Download Ali Jita – Rawa

Leave A Reply

Your email address will not be published.